IQNA

21:59 - January 26, 2010
Lambar Labari: 1878505

Za A Gudanar Da Tarukan Arba'in A Kasar Zambia

Bangaren siyasa; Za a gudanar da zaman taro na tunawa da cika kwanaki arba'in da wucewar ranar Ashura wato ranar shahadar Imam Hussein (AS) da iylan gidan manzon Allah kasar Zambia.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da zaman taro na tunawa da cika kwanaki arba'in da wucewar ranar Ashura wato ranar shahadar Imam Hussein (AS) da iylan gidan manzon Allah kasar Zambia. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da zaman taro na tunawa da cika kwanaki arba'in da wucewar ranar Ashura wato ranar shahadar Imam Hussein (AS) da iylan gidan manzon Allah kasar Zambia. 529092
captcha