IQNA

21:50 - January 27, 2010
Lambar Labari: 1879066

An Buga Littafin Falsafar Sunayen Manzo (SAW) A Pakistan

Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada littafin falsafar sunayen manzon Allah(SAW) a kasar Pakistan, wanda wani marubuci dan kasar Muhammad Tahir Mustafa ya rubuta.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Pakistan cewa An buga tare da yada littafin falsafar sunayen manzon Allah(SAW) a kasar Pakistan, wanda wani marubuci dan kasar Muhammad Tahir Mustafa ya rubuta. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga tare da yada littafin falsafar sunayen manzon Allah(SAW) a kasar Pakistan, wanda wani marubuci dan kasar Muhammad Tahir Mustafa ya rubuta.
530078

captcha