IQNA

A Cikin Watan Gobe Za A Gudanar Da Matakin Karshe Na Gasar Dubai

21:52 - January 27, 2010
Lambar Labari: 1879067
Bangaren kasa da kasa; A cikin watan gobe ne za a gudanar da mataki na karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar daular larabawa da za ta samu halarta makaranta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A cikin watan gobe ne za a gudanar da mataki na karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar daular larabawa da za ta samu halarta makaranta. Bayanin ya ci gaba da cewa A cikin watan gobe ne za a gudanar da mataki na karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar daular larabawa da za ta samu halarta makaranta. 530334


captcha