Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa a kasar Morocco domin yin bahasi kan mujiza ko gajiyarwar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa a kasar Morocco domin yin bahasi kan mujiza ko gajiyarwar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah. 530458