Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Gwamnatin yahudawan sahyuniya taki amincewa da batun gudanar da bincike kan yakin da ta kaddamar kan yankin Gaza kimanin shekara guda kenan da ta gabata. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin yahudawan sahyuniya taki amincewa da batun gudanar da bincike kan yakin da ta kaddamar kan yankin Gaza kimanin shekara guda kenan da ta gabata. 530428