Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A baje kolin kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Alkahira na kasar Masar na littafai da madaba'antu, an kai littafan malaman addinin Musulunci na kasar Rasha. Bayanin ya ci gaba da cewa A baje kolin kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Alkahira na kasar Masar na littafai da madaba'antu, an kai littafan malaman addinin Musulunci na kasar Rasha. 530531