IQNA

Musulmi Masu sa Kai Suna kai Taimako A kasar Haiti

21:50 - January 27, 2010
Lambar Labari: 1879074
Bangaren kasa da kasa; Musulmi masu ayyukan sa kai suna kai taimakonsu ga al'ummar kasar Haiti da girgizar kasa ta yi wa yankan kauna, da hakan ya hada da bayar da abinci da sauran ayyukan taimako.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Musulmi masu ayyukan sa kai suna kai taimakonsu ga al'ummar kasar Haiti da girgizar kasa ta yi wa yankan kauna, da hakan ya hada da bayar da abinci da sauran ayyukan taimako. Bayanin ya ci gaba da cewa Musulmi masu ayyukan sa kai suna kai taimakonsu ga al'ummar kasar Haiti da girgizar kasa ta yi wa yankan kauna, da hakan ya hada da bayar da abinci da sauran ayyukan taimako. 530533

captcha