IQNA

21:50 - January 27, 2010
Lambar Labari: 1879076

Bude Wani shafin Internet Na Hadin Kai Tsakanin Musulmi da Kirista

Bangaren kasa da kasa; An bude wani sabon shafin internet na samar da hadin kai tsakanin mabiya addinan kiristanci da kuma mabiya addinin Musulunci a kasar Jamus da ake kallo a matsayin ci gaba.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An bude wani sabon shafin internet na samar da hadin kai tsakanin mabiya addinan kiristanci da kuma mabiya addinin Musulunci a kasar Jamus da ake kallo a matsayin ci gaba. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wani sabon shafin internet na samar da hadin kai tsakanin mabiya addinan kiristanci da kuma mabiya addinin Musulunci a kasar Jamus da ake kallo a matsayin ci gaba. 530583
captcha