IQNA

Za A Gudanar Da Taron makon Fim Din A Birnin Kirwan

Bangaren al'adu; Za a gudanar da zaman taro na makon fim din Iraniyawa a birnin Kirwan na kasar Tunsia da zai samu halartar masana da kuma jami'ai daga cibiyouin yada al'adu na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da zaman taro na makon fim din Iraniyawa a birnin Kirwan na kasar Tunsia da zai samu halartar masana da kuma jami'ai daga cibiyouin yada al'adu na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da zaman taro na makon fim din Iraniyawa a birnin Kirwan na kasar Tunsia da zai samu halartar masana da kuma jami'ai daga cibiyouin yada al'adu na kasar. 530326