IQNA

Ayatollah Qabalan Ya Yi Kira Da A Kawo Karshen Ta'addanci A Irak

16:58 - January 28, 2010
Lambar Labari: 1879220
Bangaren siyasa; Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci a kasar Labanan kuma mataimakin shugaban majalisar 'yan shi a ta kasar Ayatollah Kabalan ya bukaci a kawo karshen ta'addanci a Iraki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci a kasar Labanan kuma mataimakin shugaban majalisar 'yan shi a ta kasar Ayatollah Kabalan ya bukaci a kawo karshen ta'addanci a Iraki.
Bayanin ya ci gaba da cewa Daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci a kasar Labanan kuma mataimakin shugaban majalisar 'yan shi a ta kasar Ayatollah Kabalan ya bukaci a kawo karshen ta'addanci a Iraki. 530431





captcha