IQNA

17:01 - January 28, 2010
Lambar Labari: 1879221

Za A Sake Duba Dokokin Ma'aikatar Harkokin Addini Ta Turkiya

Bangaren kasa da kasa; Za a sake gudanar da zaman yin nazari kan dokokin ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Turkiya domin yi musu kwaskwarima da gyaran fuska.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a sake gudanar da zaman yin nazari kan dokokin ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Turkiya domin yi musu kwaskwarima da gyaran fuska. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a sake gudanar da zaman yin nazari kan dokokin ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Turkiya domin yi musu kwaskwarima da gyaran fuska. 530731
captcha