IQNA

Zaman Taro Kan harkokin Tattalin Arziki A Tsibirin Burnai

17:01 - January 28, 2010
Lambar Labari: 1879223
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da zaman taro harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a matsayi na kasa da kasa a tsibirin Burnai dake samun halartar masana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da zaman taro harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a matsayi na kasa da kasa a tsibirin Burnai dake samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.
Rahoton ya ci gaba da cewa An fara gudanar da zaman taro harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a matsayi na kasa da kasa a tsibirin Burnai dake samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. 530601
captcha