IQNA

An Kawo Karshen Zaman Taron Mata Na Kasashen Musulmi

16:08 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1879994
Bangaren kasa da kasa; An kawo karshen zaman taro da mata masana na kasashen musulmi suka gudanar a birnin Tehran wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulm.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kawo karshen zaman taro da mata masana na kasashen musulmi suka gudanar a birnin Tehran wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulm. Bayanin ya ci gaba da cewa An kawo karshen zaman taro da mata masana na kasashen musulmi suka gudanar a birnin Tehran wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulm.531051

captcha