IQNA

Nasarorin da Makaranta Iraniyawa Ke Samu Jawabi Ne Ga Wahabiyawa

16:08 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1879996
Bangaren kasa da kasa; daya daga cikin mnayan malaman addinin musulunci na kasar Labanan Ayatollah Ali Kaurani ya bayyana cewa nasarar da makaranta Iraniyawa ke samu amsa ce ga wahabiyawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daya daga cikin mnayan malaman addinin musulunci na kasar Labanan Ayatollah Ali Kaurani ya bayyana cewa nasarar da makaranta Iraniyawa ke samu amsa ce ga wahabiyawa. Bayanin ya ci gaba da cewa daya daga cikin mnayan malaman addinin musulunci na kasar Labanan Ayatollah Ali Kaurani ya bayyana cewa nasarar da makaranta Iraniyawa ke samu amsa ce ga wahabiyawa. Ya kara da cewa jagoran juyin jjuya halin musulunci ya jagoranci juyin juya hali na tsawon hekaro 20 kuma ya mayar da hankali wajen karfafaf makaranta kur'ani mai tsarki.530753


captcha