Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Wakilan addinai sun gudanar da zamansu a birnin jakrata na kasar Indonesia, inda suka tattauna muhimman batutuwa da suka danganci samun fahimtar juna tsakanin addinai. Bayanin ya ci gaba da cewa Wakilan addinai sun gudanar da zamansu a birnin jakrata na kasar Indonesia, inda suka tattauna muhimman batutuwa da suka danganci samun fahimtar juna tsakanin addinai.531138