IQNA

16:07 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1879998

An Gudanar Da Zaman Bahasi Kan Ilmomin Kur'ani A Morocco

Bangaren kasa da kasa; An gudanar da zaman taro wanda ya yi bahasi kan ilmomin kur'ani da kuma hanoyin day a kamata a bi domin gudanar da bincike kan hakan a masar Morocco.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da zaman taro wanda ya yi bahasi kan ilmomin kur'ani da kuma hanoyin day a kamata a bi domin gudanar da bincike kan hakan a masar Morocco. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da zaman taro wanda ya yi bahasi kan ilmomin kur'ani da kuma hanoyin day a kamata a bi domin gudanar da bincike kan hakan a masar Morocco.531147
captcha