IQNA

16:06 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1880001

An Yi Kira Ga Malamai Da Su Kiyaye Ka'idojin Addini Cikin Harkokinsu

Bangaren kasa da kasa; Piraministan kasar Bangaladash ya kirayi malaman addinin muslunci na kasar da su mayar da hankali wajen yin aiki da ka'idojin addinin muslunci a cikin ayyukansu.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Piraministan kasar Bangaladash ya kirayi malaman addinin muslunci na kasar da su mayar da hankali wajen yin aiki da ka'idojin addinin muslunci a cikin ayyukansu. Bayanin ya ci gaba da cewa Piraministan kasar Bangaladash ya kirayi malaman addinin muslunci na kasar da su mayar da hankali wajen yin aiki da ka'idojin addinin muslunci a cikin ayyukansu. 531171
captcha