Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro a kasar Bosnia domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi da ke samun halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro a kasar Bosnia domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harkokin tattalin arzikin kasashen musulmi da ke samun halartar masana.531188