IQNA

Tsarin Koyar Da Mata Kur'ani A Ya Samu Karbuwa A Qatar

16:06 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1880004
Bangaren kasa da kasa; Wani tsarin koyar da mata karatun kur'ani mai tsarki da aka bullo da shi a kasar Qatar kuma aka fara aiwatar da shi a kasar ya samu gagarumar karbuwa a wajen al'ummar kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Wani tsarin koyar da mata karatun kur'ani mai tsarki da aka bullo da shi a kasar Qatar kuma aka fara aiwatar da shi a kasar ya samu gagarumar karbuwa a wajen al'ummar kasar. Rahoton wanda jaridar Al-raya ta habarta ya kara da cewa Wani tsarin koyar da mata karatun kur'ani mai tsarki da aka bullo da shi a kasar Qatar kuma aka fara aiwatar da shi a kasar ya samu gagarumar karbuwa a wajen al'ummar kasar.531201

captcha