IQNA

An Bude Reshen Bankin Musulunci A Kasar Bahrain

16:06 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1880005
Bangaren kasa da kasa; An Bude reshen babban bankin musulunci a kasar Bahrain wanda zai mayar da hankali wajen karfafa harkoki na tattalin arziki da cinikayya gami da harkokin banki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa an bude reshen babban bankin musulunci a kasar Bahrain wanda zai mayar da hankali wajen karfafa harkoki na tattalin arziki da cinikayya gami da harkokin banki. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karon farko da An Bude reshen babban bankin musulunci a kasar Bahrain wanda zai mayar da hankali wajen karfafa harkoki na tattalin arziki da cinikayya gami da harkokin banki.531218

captcha