Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gabatar da wani sabon shiri na koyar da karatun kur'ani mai tsarki, wanda zai taimaka ma makaranta da mahardata da suke yin amfani da na'ura mai kwakwalwa. Bayanin ya ci gaba da cewa An gabatar da wani sabon shiri na koyar da karatun kur'ani mai tsarki, wanda zai taimaka ma makaranta da mahardata da suke yin amfani da na'ura mai kwakwalwa.531247