Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An nuna wani kur'ani da aka rubuta da bakaken harshen Turkanci, wanda aka nuna akasar ta taTurkiya da hakan ya samu halartar masana daga sasas daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An nuna wani kur'ani da aka rubuta da bakaken harshen Turkanci, wanda aka nuna akasar ta taTurkiya da hakan ya samu halartar masana daga sasas daban-daban na kasar.531257