IQNA

13:08 - January 31, 2010
Lambar Labari: 1880401
Bangaren kasa da kasa; Mata muslmi sun samu kyautar lambar yabo ta zaman lafiya ta shekara ta 2009 a Jamus wadda aka damka ga wata ,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Mata muslmi sun samu kyautar lambar yabo ta zaman lafiya ta shekara ta 2009 a Jamus wadda aka damka ga wata ,ai fafutukar kare hakkin bil a dama musulmi 'yar asalin kasar Kenya. Bayanin ya ci gaba da cewa Mata muslmi sun samu kyautar lambar yabo ta zaman lafiya ta shekara ta 2009 a Jamus wadda aka damka ga wata ,ai fafutukar kare hakkin bil a dama musulmi 'yar asalin kasar Kenya. Wanan dai shi ne karo na fark da aka fara bayar da wannan kyauta musulma mace. 531495

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: