IQNA

16:10 - January 31, 2010
Lambar Labari: 1880402
Bangaren kasa da kasa; Mataimakin cibiyar kula da harkokin aratun kur'ani ma tsarki a kasar Kuwait ya bayyana cewa an gabatar da shawarwarin kafa wata cibiyar kur'ani ta musamman a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Mataimakin cibiyar kula da harkokin aratun kur'ani ma tsarki a kasar Kuwait ya bayyana cewa an gabatar da shawarwarin kafa wata cibiyar kur'ani ta musamman a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Mataimakin cibiyar kula da harkokin aratun kur'ani ma tsarki a kasar Kuwait ya bayyana cewa an gabatar da shawarwarin kafa wata cibiyar kur'ani ta musamman a kasar. Wannan dai shi ne zai bayar da damar fkafa babbar cibiyar kur'ani maifi girma a yankin gabas ta tsakiya. 531481
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: