IQNA

An Gabatar Da Muhimman Batutuwa Kan Tattaunawar Addinai

16:09 - January 31, 2010
Lambar Labari: 1880403
Bangaren kasa da kasa; An gabatar da muhimman batutuwan da tattaunawa tsakanin addinai za ta yi dubi a kansu a zaman da wakilan addinai na duniya za su gudanar nan gaba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar Alsharq ta kasar Qatar cewa An gabatar da muhimman batutuwan da tattaunawa tsakanin addinai za ta yi dubi a kansu a zaman da wakilan addinai na duniya za su gudanar nan gaba abirnin Dha na kasar Qatar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gabatar da muhimman batutuwan da tattaunawa tsakanin addinai za ta yi dubi a kansu a zaman da wakilan addinai na duniya za su gudanar nan gaba abirnin Dha na kasar Qatar. 531501




captcha