Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Limaman masallatan juma'a na kasar Yeman sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mia tsarki da jaridar Alwahdah ta kasar ta yi, kamar yadda kamfannin dillancin labaran kasar suka ambata.
Bayanin ya c gaba da cewa limaman masallatan juma'a na kasar Yeman sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mia tsarki da jaridar Alwahdah ta kasar ta yi, kamar yadda kamfannin dillancin labaran kasar suka ambata. 531539