IQNA

13:12 - January 31, 2010
Lambar Labari: 1880410

Za A Hana Watsa Kur'ani Ta Internet Ba Bisa Ka'ida Ba A Turkiya

Bangaren kasa da kasa; A cikin wani bayani da ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar Turkya ta fitar ta bayyana cewa za a rufe wasu shafukan internet da ke watsa kur'ani ba bisa kaida ba.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A cikin wani bayani da ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar Turkya ta fitar ta bayyana cewa za a rufe wasu shafukan internet da ke watsa kur'ani ba bisa kaida ba. Bayanin ya ci gaba da cewa A cikin wani bayani da ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar Turkya ta fitar ta bayyana cewa za a rufe wasu shafukan internet da ke watsa kur'ani ba bisa kaida ba. 531637





captcha