Cibiyar da ke kulla da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Hadaddiyar daular larabawa ta watsa rahoton cewa; Ali Larjani shugaban majalisar dokokin Iran kuma shugaban komitin hadin kan majalisun musulmi karo na sha biyu a jiya taron majalisun kasashern musulmi da ake gudanarwa a kasar Uganda za zabi shugaban kungiyar karo na sha uku.
531784