IQNA

An Wallafa Da Buga Littafi Da Harshen Rashanci Kan Ma'aikin Allah

Bangaren kasa da kasa: Liattafi kan Rayuwar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da Taufik Ibrahim ya rubuta aka fassara shi da harshen rasahnci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga Labirint cewa an wallafa da watsa wani littafi da yake bayani kan rayuwar manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare da alayan gudansa tsarkaka a cikin harshen rasanci.



531907