IQNA

Taro Karawa Juna Ilimi Kan Tsarin Tattalin Arziki A Musulunci A Tailand

Bangaren zamantakewa da siyasa: a karo na hudu ana gudanar da taron karawa juna ilimi kan tsarin tattalin arziki a Musulunci da birnin Panani da ke kuduncin kasar Tailand.
Reshen cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan taron karawa juna wani yunkuri ne na bin diddidi da matakai na karawa da binkasa tsarin tattalin arziki na msulunci a wannan kasa ta Tailand kuma tun ranar larabar da ta gabata ce aka fara gudanar da wannan taro inda aka samu halartar masana a bangarori na ilimi,zamantakewa da na tattalin arziki.


530255