IQNA

An Girmama wadanda Suka Gudanar da Gasa Ta Kasa Da Kasa Kan Sulhu A Kudus

Bangaren al'adu da Fasaha:an girmama wadanda suka shirya gasar tabbatar da sulhu kan kudus .
Cibiyar da ke harkokin kur'ani a Iran ikna daga kasar Surya ta nakalto majiyar watsa labarai ta ShamPress cewa mu'assiasar Jawaz ta kasa da kasa kan tabbatar da sulhu a Kudus a wannan karo na farko da ta shirya ta bada kyauta da gudummuwa ga kungiyoyin da suka taka rawar gani a wannan fanni kuma a wannan wannan taro an bude shi ne da taken kasashen suriya da Palasdinu da kuma aka gayyato ministocin al'adu na kasashen larabawa da suka amsa gayyatar wannan taro.

531645