IQNA

An Gudanar Da Taron Tunawa Da Fiyayyen Halitta (SWA)

Bangaren ilimi da bincike; cibiyar da ke yada al'adun Iran a wannan kasa ta Indiya tare da hadin guiwar jami'ar Almustapha(SWA) Al'alamiya da ke birnin Qum ta shirya wannan taro.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: cibiyar da ke yada al'adun Iran a wannan kasa ta Indiya tare da hadin guiwar jami'ar Almustapha(SWA) Al'alamiya da ke birnin Qum ta shirya wannan taro. A wannan taro an samu halartar manyan baki daga bangarori daban daban ma addini,siyasa,da al'adu. Da jakadu kasashen waje musamman na Iran.


531651