Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikana bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kasa a wannan kasa ta Uganda ta bayyana cewa tuna ka bude taro da fara aikin na hadin guiwar majalisun kasashen musulmi a kasar Uganda inda mahalarta taron suka yi bayani da bincike kan halin da duniyar muslmi ke ciki da hanyoyin bi na magance matsalolin da suke ciki a dabra da haka a tabbatar da sulhu da ci gaba kasashen musulmi da al'ummominsu.Kuma wannan taro yana karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi OCI da ta kumshi kasashe sama da hamsin.
531660