IQNA

An Gudanar Da Daren mawaka Kan Kudus Birnin Sulhu A Trablus Na Kasar Labanon

Bangaren Al'adu Da fasaha: an gyudunar da raya daren mawaka kan birnin Kudus birnin sulhu a birnin Trablus na kasar Labanon.
Cibiyar da ke kula da harkokinkur'ani a Iran Ikna daga Labanon ta watsa rahoton cewa: a wannan zama da raya wannan dare na mawaka da aka samu hadin guiwar hadin kan kungiyoyi adabi na kasar Labano an gudanar da shi cikin nasara da dacewa tare da samun halartar mawaka da malummai na addini da wakilan Palasdinawa da masu kula da fannoni na rayuwa zamantakewa da tarbiya da siyasa .

532207