IQNA

11:01 - February 02, 2010
Lambar Labari: 1881411

An Fara Gudanar Da Tarukan makon Kur'ani A Kasar Algeria

Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da tarukan makon kur'ani a kasar Algeria wanda ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi, wanda kuma shi ne karo na goma.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da tarukan makon kur'ani a kasar Algeria wanda ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi, wanda kuma shi ne karo na goma. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da tarukan makon kur'ani a kasar Algeria wanda ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi, wanda kuma shi ne karo na goma. 533127

captcha