IQNA

11:01 - February 02, 2010
Lambar Labari: 1881414

Za A Bude Wani Shafin Internet Na Musulunci A Kasar Qatar

Bangaren kasa da kasa; Za a bude wani shafin internet na harkokin addinin musulunci a kasar Qatar, wanda zai rika fitar da hadisan ma'aiki tare bayyana ma'anoninsu ga musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar cewa Za a bude wani shafin internet na harkokin addinin musulunci a kasar Qatar, wanda zai rika fitar da hadisan ma'aiki tare bayyana ma'anoninsu ga musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a bude wani shafin internet na harkokin addinin musulunci a kasar Qatar, wanda zai rika fitar da hadisan ma'aiki tare bayyana ma'anoninsu ga musulmi. 533078

captcha