Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga wani shafin internet Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Canada da za ta hada bangarorin harda da kuma karatu gami da kyautata sauti wato tajwidi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Canada da za ta hada bangarorin harda da kuma karatu gami da kyautata sauti wato tajwidi. 532874