Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Gwamnatin Yeman ta ki amincewa da batun dakatar da bude wuta tsakanita da mayakan Husi, bayan da suka gabatar da shawarar dakatar da yaki da zubar da jinni. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin Yeman ta ki amincewa da batun dakatar da bude wuta tsakanita da mayakan Husi, bayan da suka gabatar da shawarar dakatar da yaki da zubar da jinni. Ko shakka babu matakin na gwamnatin Yeman yana tattare da abin mamaki da kuma daure kai. 532981