IQNA

An Bude Wata Babbar Ciyar Kula Da Harkokin Kur'ani A Qatar

10:59 - February 02, 2010
Lambar Labari: 1881419
Bangaren kasa da kasa; An bude wata bababr cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da zata rika tantance lokuta da suka dace na gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An bude wata bababr cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da zata rika tantance lokuta da suka dace na gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wata bababr cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da zata rika tantance lokuta da suka dace na gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki. 532862
captcha