IQNA

Bude Babbar Cibiyar Kula Da A'adun Musulunci A London

Bangaren al'adu da fasaha; Za a bude wata babbar kula da harkokin al'adu da ilmomin musulunci a birnin London na kasar Birtaniya, da za ta kula da harkokin muslunci da adana kayan tarihi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wani shafin internet na musulmin kasar birtaniya cewa Za a bude wata babbar kula da harkokin al'adu da ilmomin musulunci a birnin London na kasar Birtaniya, da za ta kula da harkokin muslunci da adana kayan tarihi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a bude wata babbar kula da harkokin al'adu da ilmomin musulunci a birnin London na kasar Birtaniya, da za ta kula da harkokin muslunci da adana kayan tarihi. 533025