IQNA

Za A Gudanar Da Taron nasar Juyin Iran A Kasar Kuwait

Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da tarukan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin halin mulunci a kasar Kuwait, wanda cibiyar kula da al'adu ta Iran za ta daukin nauyin gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren kula da harkokin al'adu a bangaren kula hulda da jama'a cewa Za a gudanar da tarukan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin halin mulunci a kasar Kuwait, wanda cibiyar kula da al'adu ta Iran za ta daukin nauyin gudanarwa. Rahoton ya kara da cewa Za a gudanar da tarukan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin halin mulunci a kasar Kuwait, wanda cibiyar kula da al'adu ta Iran za ta daukin nauyin gudanarwa. 532958