IQNA

Karfin Hujjojin Da Ke Cikin Kur'ani Ne Ke Kara Tabbatar Da Matsayinsa

16:49 - February 02, 2010
Lambar Labari: 1881774
Bangaren harkokin kur'ani:Malamin Da ke bada darasin mai zurfi a hauza ne ya bayyana karfin hujjojin da ke cikin Kur'ani ke kara tabbatar da matsayinsa.
Daga birnin Qum ne cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: hujjatul Islami Ali Rida A'arafi shugaban jami'ar Almustapha (SWA) idan ana son bincike kan dan adam ana iya kasawa kashi uku da kuma kyawawan dabi'unsa ,tushensa kuma ya kara da cewa: karfin hujjojin da zurfin ilimi ke tabbatar da matsayin kur'ani da daukakarsa .

532986
captcha