Bangaren siyasa da zamantakewa: Masana Da Kwararru Kan Al'adu Da Malumman Addini A Zimbabwe Suna Gudanar da Taro a tsakaninsu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan zama an gudanar da shi ne karkashin kulawar ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Zimbabwe inda aka samu halartar masana da malummai kuimanin hamsin da kuma masana al'adu a wannan kasa ta Afrika.Daka cikin nabin dam asana da malummai za su tattauna da yin nazari a kansa akwai matsayin mace da rawarta a wato rawar da ta taka a cikin nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma ci gaban da mata suka samu da gudummuwar da suke bayarwa a cibiyoyi na ilimikafi da bayan juyin juya halin Musulunci da daidai lamurra makamantan haka.
532837