Bangaren al'adu da Fasaha; Dalilan da suka haddasa juyin juya halin Musulunci a Iran abin ke nan da Jaridar New Vijan ke bincike a kansa.
Dan jaidar New Vijen ne ya rubuta wata makala kamnar yadda cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a cikin wannan makala Jaen Mamu Purtiraz jaridar ta yi dogon bayani da bincike kan dalilan da suka sad a haddasa juyin juya halin Musulunci a Iran kuma wannan makalar ta samu karbuwa da sayuwa a tsakanin jama'a lamarin da shi ma ya za wani abun day a hankulan jama'a.Shi dai wannan bincike ya tabo bangarori daban daban na siyasa al'adui na duniya a daidai lokacin bayyanar juyin juya halin.
532833