Bangaren siya da zamantakewa: A baku ne za a gudanar da bukin tunanawa da nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran bayan shekaru talatin da daya da wannan nasara.
Daga Jamhuriyar Azarbejan ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: ofishin jakadanci kasar Iran da ke wannan kasa ta Aazarbejan ne ya shirya gudanar da bukin tunawa da nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran bayan shekaru talatin da daya da wannan nasara.
533192