IQNA

Hulda Tsakani Iran Da Gidan Talbijin Na kausar A Lahur Ta Fuskar addini

Bangaren al'adu da fasaha: shugaban da k kula da al'adun Iran a Lahur a lokacin day a ziyarci Talbijin Ta kausar a wannan birnin ya bayyana shirin Iran na aikin da wannan gidan Talbijin ta fuskar al'adu da addini.
Cibiyar da ke kula da harkokin addini a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; shugaban da k kula da al'adun Iran a Lahur a lokacin day a ziyarci Talbijin Ta kausar a wannan birnin ya bayyana shirin Iran na aikin da wannan gidan Talbijin ta fuskar al'adu da addini. Abass Famuri ya kara da bayani kan muhimmanci wannan hulda da kuma irin alfanon da ke tattare wannan hulda.

533057