IQNA

An Ba Musulmi Damar Yin Kiran Sallah A Arewacin Jamus

17:08 - February 04, 2010
Lambar Labari: 1882589
Bangaren kasa da kasa; Mahukuntan birnin Rendsburg dake arewacin kasar Jamus sun bayar da dama ga musulmi mazauna birnin da su daukaka kiran salla da lasifika a masallatansu,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Faransa an bayyana cewa Mahukuntan birnin Rendsburg dake arewacin kasar Jamus sun bayar da dama ga musulmi mazauna birnin da su daukaka kiran salla da lasifika a masallatansu, Bayanin ya ci gaba da cewa Mahukuntan birnin Rendsburg dake arewacin kasar Jamus sun bayar da dama ga musulmi mazauna birnin da su daukaka kiran salla da lasifika a masallatansu. 534497
captcha