IQNA

Zaman Taron Musulmi A Jami'ar Montana Ta Kasar Amurka

17:07 - February 04, 2010
Lambar Labari: 1882590
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro da aka bai wa taken Musulunci a Amurka a jami'ar Montana da ke kasar Amurka, taron da zai samu halartar masana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin internet na Montana.edu, an byyana cewa Za a gudanar da wani zaman taro da aka bai wa taken Musulunci a Amurka a jami'ar Montana da ke kasar Amurka, taron da zai samu halartar masana. Bayanin ya kara da cewa za a gudanar da wani zaman taro da aka bai wa taken Musulunci a Amurka a jami'ar Montana da ke kasar Amurka, taron da zai samu halartar masana. 534444




captcha