IQNA

Baje Kolin Littafai Na Juyin Musuluncin Iran A Kuwait

Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da wani baje kolin littafai na juyin juya halin muslunci a kasar Kuwait, wanda cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta Iran zata gudanar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani baje kolin littafai na juyin juya halin muslunci a kasar Kuwait, wanda cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta Iran zata gudanar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani baje kolin littafai na juyin juya halin muslunci a kasar Kuwait, wanda cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta Iran zata gudanar. 534476