IQNA

17:03 - February 04, 2010
Lambar Labari: 1882602

Tarukan Juyin Musuluncin Iran A Kasar Tukmenetan

Bangaren siyasa da zamantakewa; Za a gudanar da tarukan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Turkmenetan, wanda cibiyar al'adu ta Iran ta shirya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da tarukan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Turkmenetan, wanda cibiyar al'adu ta Iran ta shirya. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da tarukan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Turkmenetan, wanda cibiyar al'adu ta Iran ta shirya. 534291
captcha